Looking For Anything Specific?

Yadda Zaka Fara Kasuwancin VTU Alayi MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE in Nigeria

Yadda Zaka Fara Kasuwancin VTU Alayi MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE in NigeriaAssalamu Alaikum masoya wannan Shafi yau munkawo muku wani labari Mai daraja wato Yadda Zaka Zama Mai Sayar Da RECHARGE CARD ko DATA Ta hanyar VTU Aduk Layukan Dake Nigeria Kamar MTN, AIRTEL, GLO,9MOBILE.

Mtn Vtu, airtel vtu,

MTN VTU


                    Menene VTU ?
Virtual Top-Up Shine (VTU)  A takaice wani tsarani dayake bada damar sayar da katin waya ko data batare daka sayi Recharge Card Ba Sannan VTU Yazo Da  Suki Wajen Recharge Domin Zai baka dama kasa Kati a wayarka batare daka sha wahalar danna lambobi ba.

To sai dai kafin kazama Mai sayar da VTU akwai sharuda Wanda saboda haka nazauna narubuta wannan post domin fahimtar da  duk Wanda yake sha'awar wannan kasuwanci Kamar yadda nafada abaya wannan sako NE Mai Daraja domin wasu sai kabasu kudi dasu sanar Dakai Abin Dazan Sanar Daku Yanzu.

        Zan Iya Samun Kudi Da VTU ?

Tambaya tafarko Wanda yanzu zan Baku amsa kwarai zaku iya samun kudi ta hanyar sayar da VTU Domin akwai masu samun sama da Naira 50,000 a wata daya da VTU wasu kuma kasa da  haka wasu sama da haka.

                Ga Yadda Abin Yake 

Idan Kayi Recharge Na VTU Amatsayin mai sayarwa Misali Kasayo Naira 1,000 (dubu daya) MTN Zai Baka Naira 2,5 Aduk Naira Dari 2,5 sau 10 zaizama Naira 25 Idan kasayar Da Naira 10,000 Arana Kana Da Naira 250 Yawan Abin Dakasayar Yawan Ribar Daza Kasamu.

Idan Kasayar Da DATA Ita ma Abin Daza Kasamu Kenan Wato 2,5 Aduk Naira 100 Idan Muka Duba Ribar Tayi Kadan Amma Idan Har Kana Da Costumers Dayawa Zaka Iya Samun 50,000 awata kamar yadda nafada Abaya.


  Yaya Zan Zama Mai Sayar Da VTU ?

Munzu Guri Mai Muhimmanci Awannan Post Yanzu Zan Nuna Muku Yadda Zaku Zama Mai Sayar Da VTU Cikin Sauki Sai Kubiyoni.

Idan Kana Da Layin MTN Sai Kadanna Wadannan Lambobi. *2018#  Zaka GA wani Shafi zai Nuna Maka Yadda Zaka Yi Register Kamar Haka 👉
A Wannan Shafi Za A Tambayeka awacce State Kake A Nigeria Sai Kasa Jahar Dakake Misali Kano Sai Kadanna Send Shafi Nagaba Shine Wannan,

Anan Kuma Za A Tambayeka Kazabi PIN Wato Password Wanda Kaikadai Zaka Iya Amfani Dashi Sai Dai Idan Kafadawa Wani Yanzu Misali Muzabi 1234 Sai Kadanna Send Zaka Ga Shafin Gaba Kamar Haka👉
A Wannan Shafi Ana Gaya Maka Cewa Kayi Nasarar Bude 2018Wallet Yanzu Saura Me Saura Kasaka Kudi A Wallet Dinka Domin kazama Mai  Cikekken Sayarwa VTU.

Ta Yaya Zan Saka Kudi A 2018Wallet ?

Domin Saka Kudi a 2018wallet kana bukatar GTBANK Domin MTN Dashi Kawai Suke Alaka Awannan Kasuwanci Idan Kana Da Gtbank Abin Daza Kayi Domin Saka Kudi A 2018Wallet Gasu Kamar Haka,

Zaka Danna *737*50* Sai Kasa Adadin Kudin Dakake Son Sakawa A Wallet Dinka Sai Kasa 2018# Akarshe Sai Katura, Gashi Kamar Haka :- *737*50*Amount*2018# Za A Nuna Maka Inda Zaka Saka Number Wayar Dakake Son Katurwa Kudi Sai Kasa Nan Take Kudin Zai Shiga Batare Da Wani Chaji Ba Dafatan Kungane.

Idan Kuma Baka Da Gtbank Zaka Iya Amafani Dana Wani Domin Recharge 2018Wallet Ga Yadda Zaka Yi Domin Yin Hakan,

Zaka Danna *737*50*Amount*2018# A Wayar Wanda Yake Da Gtbank Zaka Inda Zaka Saka Number Wayar Daza Kayiwa Recharge Sai Katura Kudin Zai Shiga Nan Take Kuma Babu Wani Domin Yin Hakan.

Note Kafin Kayi Amfani Da *737* Domin Saka Kudi A 2018wallet Sai Kayi Register Da Ita Idan Bakasan Yadda Ake Amfani Da *737* A Gtbank Ba To Yakamata Kanemi Hakan Kafin Saka Kudi A 2018wallet. Ina Fatan Kungane.

            Abin Da Yakamata Kusani 

Idan Kadanna *2018# Zaka Ga Zabi 1-2 Nafarko Go To Menu Wato Inda Zaka Sarrafa Wallet Kamar Sayar Da  Airtime Ko Data Alayin MTN, AIRTEL, GLO, 9MOBILE.

Akwai Kuma Gurin Daza Daza Kaduba Balance Dinka Da Ribar Da Kasamu Da Kuma Mutanen Daka Sayarwa VTU.

Zaka Iya Change PIN Dinka Duk Aciki 2018 wallet Yana Da Suki Wajen Amfani Idan Kana Son Number Daza Kasayi VTU Batare Daka Shiga *2018# Gashi Kamar Haka :-

Idan Zaka Sayo A Number Ka Sai Kadanna *2015*Amount# Idan Kuma Zaka Sayarwa Wani Sai Kadanna *2018*1*Amount*Number# Ina Fatan Kagane.

Zabi Na 2 Shine Yadda Zaka Bude Gtbank Ta Cikin 2018wallet Batare Dakaje Bank Ba Wanda Nan Gaba Yamuyi Magana Akan Hakan.


Atakaice Wannan Shine Iya Abin Dazan Iya Rubutawa Idan Kaji Dadin Wannan Post Don Allah Katura Zuwa Facebook , Twitter,  Watsapp. 


Zaka Iya Join Dani Anan Facebook Click Here Instagram Click Here Watsapp - 07066870719

Post a comment

0 Comments