Yadda Ake Download Videos Daga YouTube Zuwa Wayar Android: Hanyoyi 2 Masu Sauki


YouTube shine shafi na 2 a duniya mafi yawan mutane idan kacire google wanda shine na 1 YouTube shine zaizo na 2 wanda mutane suna shiga YouTube domin su Kalli videos mafi yawan mutanen dake shiga YouTube domin kallo suna bukatar suyi download na video domin suna kalla a wayarsu wanda mafi yawan mutane basusan yadda ake download videos daga YouTube ba, idan kana bukatar download videos daga YouTube zuwa wayar Android to yau kayanka ya tsinke a gindin gaba. (Inji Hausawa)
HausaTechs.Com zata kawo muku hanyoyi guda 2 wanda muke ganin sune masu sauki, domin akwai  Dubban hanyoyin download videos daga YouTube  amma wadannan hanyoyi daza mukawo idan kasansu baka bukatar wani dogon bincike domin download videos daga YouTube.


                   1, Vidmate App

Hanya tafarko itace amfani da vidmate application domin download videos daga YouTube zuwa wayar android, vidmate wani application NE wanda anjima ana amfani dashi daga Vidmate zaka iya download kowane video daga  YouTube cikin kankanin lokaci sannan zaka iya download application dake Play store daga Vidamte atakaice amfanin Vidmate suna dayawa amma mu yau zamu nuna yadda zaka iya amfani da Vidmate domin Download YouTube Videos. Yadda Zakayi Download Da Vidmate 

Abu nafarko da yakamata kasani shine dole sai kayi Download Vidmate Application wanda kuma ba a samun Vidmate A Play store kamar sauran Android Application amma zamu baka Link Download Na Vidmate, kashiga wannan link domin download. Download Vidmate Here  idan kagama download sai kasauke shi akan wayarka sannan kabudeshi zakaga shafi kamar wannan.

Wannan shine cikin Vidmate app A cikin wannan Shafi zakaga na Zagaye wani waje da Jar Alama wato Search or enter url idan kana da sunan Videon dakake son download sai ka rubuta agurin dana nuna asama kamar yadda zangwada yanzu misali ka Rubuta Adam A Zango idan kayi search zanga shafi kamar wannan:-
A Wannan shafi zaka zabi video dakakeso na Adam A Zango misali kazabi Adam A Zango Yar Gata idan kadannan kan video zakaga shafi kamar wannan:-

Zaka iya kallon videon kaitsaye daga Vidmate idan kana son Download sai kadannan inda nazagaye da Jar Alama zai nuna maka gurin daza kayi sai kazabi Download Size dakake so kamar haka:-

Anan zaka zabi Size din dakake son download gasu 144p, 240p, 360p, 480p, idan kazaba sai kadanna Download nantake video zai Sauka akan wayarka. 


Idan kuma kana kallo a YouTube sai kaga wani video dakake son download to ga yadda zakayi misali ina kallon Mazaje Comedy sai nayi shaawar download kamar haka:-

Idan kana son download video dakake kallo akan YouTube Application sai kadanna inda aka rubuta Share kamar yadda nazagaye gurin a hoton dake sama idan kadanna gurin zakaga shafi kamar wannan:-

Idan kadanna share kamar yadda nanuna a sama zai nuna wannan shafi sai kaduba inda aka rubuta Copy Link kamar yadda nazagaye da Jar Alama a  hoton dake sama,

Yanzu sai  kakoma vidmate app sai kayi Paste link dakayi Copy "wato idan kaje inda zakayi search a vidmate sai kadanne yatsanka zai rubuta maka Paste sai katabashi zakaga link dakayi copy a YouTube," sai kadanna Search kaitsaye zai kaika inda zakayi download.


                      2, Savefrom.net

Hanya ta 2 daza kayi download videos daga YouTube zuwa wayar android shine amfani da Savefrom wannan hanya basai kayi download application ba kawai wani website zaka shiga domin download YouTube videos. Katabbatar Kashiga SaveFrom da Chrome Browser ko Firefox Browser 
Tunda kakaranta hanya tafarko to wannan bazai baka wahala ba idan kashiga YouTube kaga wani video dakakeson download sai kayi copy link na videon Kamar Yadda Na Nuna A Hanya Tafarko Sai kashiga wannan Link, Click Here zakaga shafi kamar wannan:-

A wannan shafi zakaga nazagaye wani waje da Jar Alama to anan zakayi Paste Link daka Copy daga YouTube zai nuna maka wannan shafi. 

Nayi Copy na Mazaje Comedy Video gashi dana saka a Savefrom yanuna inda zanyi download video, ananma  zaka iya zaban Download Size idan kadanna inda aka rubuta MP4 720 zai nuna maka wasu size idan kana bukatar chanzawa, idan kuma kana bukatar saukewa kan wayar sai kadanna Download nantake zai sauka a wayarka. 


Wadannan sune hanyoyi biyu daza kayi download videos daga YouTube zuwa android sai dai akwai bukatar kalura da Copy Link danayi magana abaya shine idan kayi copy daga YouTube idan zakayi Paste zaka danne hanunka har sai yarubuta Paste sai kataba inda aka rubuta Paste zakaga Link Dakayi Copy daga YouTube.


Kukasance HausaTechs.Com Domin Samun Abubuwa Masu Amfani Da Suka Shafi Technology Zaku Iya Join Damu A Shafinmu Na Facebook Click Here Kokuma Idan Kuna Da Tambaya Zaku Iya A Kasan Wannan Post Kokuma Kaitsaye Ta Watsapp 07066870719, Kada Kumanta Kuyi Share Wannan Post, Mungode.


               Please Share Our Post 

Post a comment

1 Comments

  1. YouTube से वीडियो और ऑडियो डाउनलोड करने के लिए VidMate सबसे अच्छा अनुप्रयोग है। यहां तक कि, मैं किसी भी फिल्म को तेज गति से डाउनलोड कर सकता हूं...

    ReplyDelete