Looking For Anything Specific?

Blogger Templates: Kyawawan Templates 5 Dazaka Dora A Blogger Free Download

Blogger Templates: Kyawawan Templates 10 Dazaka Dora A Blogger Free Download

Kamar kullum yauma munzo da wani babban albishir ga masu sha'awar bude blog a blogger akan yadda zasu kayata blog dinsu, Shine mun Nemo Blogger Templates 5 wanda zaku iya dorawa a blog dinku kuma kyautane.Watakila baka duba posts dinmu nabayaba akan Yadda Ake Bude Blog Ko Website A Blogger idan kashiga wannan sashin zaka samu duk post din damukayi akan yadda ake kirkirar website a blogger.Menene Template ?


Atakaice template kamar shiryayyen designed NE da ake yinsa domin blog ko website ma'ana yadda website zai kasance tsari da yanayin kalarsa duk alhakin template NE, Bugu da Kari hatta wajen SEO Template NE yake juya wannan layin.


Idan zanfada da kalma daya sai nace Template shine SARKI a blog ko website dayake jan ragamar kwalliya da kuma ingancinsa, Domin yanayin yadda template dinka yake haka yadda website dinka zai kayatu dakuma saurin samunka A Google Search.


Abu mai muhimmanci daya kamata kasani shine ana shirya Template daga Code ne,  Don haka yanayin yadda kasan Coding haka yadda blog dinka zai kayatu dakuma inganci wajen Search Engine Optimizing.


Don haka template yake da babban amfani a website ko blog domin akwai template din da ake sayar dashi  $50 kusan (N15000) saboda karfin aikinsa a blogger. Amma kada karazana wadanda zannuna maka yanzu zaka iya Download Kyauta batare daka kashe naira ba.

Duba Wannan>> Yadda Zaka Dora Template A Blogger


Kuma wadannan Templates daza mukawo zasu baku damar saurin samun Adsense Approval cikin sauki domin gabadayansu suna da tsarin da Google Adsense yakeso wajen Blog Designed.

Kyawawan Blogger Templates Guda 5 Dazaka Iya Download Kyauta


Creame Blogger Template 

Creame wani template ne na blogger wanda muke ganin yakamata mufara gabatar muku dashi domin yana dakyau kuma yana da inganci wajen SEO wannan template mallakar wani website NE Way2Themes da suka shahara wajen Free Templates da Premium Templates.


Zaka iya shiga domin duba design din wannan template idan yayi maka sai kayi download.

Duba Creame Template

Download Free Creame Template.Haster Blogger Template 


Haster shima template ne mai inganci kamar wanda muka kawo da farko sai dai suna da banbanci wajen tsarinsu idan kukayi download zaku iya tantace wanda yafi burgeku, shima wannan template mallakar Way2Themes website ne.


Zaku iya download ko duba Haster Template da wadannan links dake kasa.

Duba Free Haster Template

Download Free Haster Template


Duba Wannan>> Yadda Zaka Bude Page A Blogger


Lyricist Blogger Template 


Ga wani mai kyau musamman saboda masu Music Blog wannan template yana da inganci sosai idan kana da website dakake sauke wakoki kokuma duk blog din dakayi niyya zaka iya dora, Wannan template mallakar wani website ne Soratemplates.


Zaka iya download ko duba yanayin designed na wannan Lyricist domin tantancewa da links din dake kasa.

Animo Blogger Template


Animo shima wani template ne da muka nemo muku daga Soratemplate website kuma wannan template yakunshi abubuwa dayawa wanda duk sabon blogger sun isheshi yatsara blog dinsa dashi.


Idan kana bukatar duba ko download Animo zaka iya amfani da links dake kasa domin fahimtar yadda wannan template yake.


Duba Animo Blogger Template

Download Free Animo Blogger TemplateFashy Blogger Template


Wannan template mai suna Fashy shima designed dazaku soshi idan kuka dora akan blog dinku wannan template mu nemoshi daga Goyaabitemplates

Zaku iya Download Na wannan template ko duba designed dinsa kafin kuyi download domin  fahimtar tsarinsa da kuma yadda yake.


Duba Fashy Blogger Template

Download Fashy Free Blogger Template


Wadannan sune Blogger Templates damukayi alkawarin kawo muku da fatan zakuyi amfani dasu, Munaso muji daga gareku shin wadannan Templates sunyi muku amfani ko a a zaku iya fadan albarkacin awajen Comments.


Zaku iya join da HausaTechs.Com  Facebook Page Click Here kokuma kaitsaye ta watsapp 07066870719, Mungode.

              Please Share Our Post

Post a comment

2 Comments