Looking For Anything Specific?

Glo Oga Sim: Yadda Zaka Samu 3.6GB + 3500 Airtime Bonus A N1000 Tsawon Kwana 30

Glo Oga Sim: Yadda Zaka Samu 3.6GB + 3500 Airtime Bonus A N1000 Tsawon Kwana 30


Masu amfani da layin Glo a wannan shekara suna more garabasa Data sosai, Acikin irin hanyoyi masu sauki na sayen Data da muke kawo muku yauma munzo da wata sabuwa. Yadda Masu amfani da Glo Zasu More 3.6GB Da 3500 Airtime A N1000 Har Tsawon Kwana 30.Wannan tsari na Glo sunansa OGA SIM,  Kuma ana iya kiransa da Glo Yakata wata garabasa ce Kamfanin Glo yakawowa masu amfani dashi musamman waje yin Browsing.Wannan tsari yana bada Bonus kaso %125 ga duk wanda yasayi data da sabon layin Glo wato oga Sim, sannan yana bada bonus na airtime a duk katin kiran waya daka saka daga N100 zuwa sama.


Yadda Ake Shiga Tsarin Glo Oga SIM 


Domin shiga tsarin oga sim baka bukatar bata lokaci kawai kaje kasayo sabon layin Glo kayi register, Duk sabon layin Glo yana zuwa da wannan garabasa. Amma zaka iya amfani da tsohon layin Glo domin more wannan dama.
Idan kana bukatar shiga tsarin Glo Oga SIM ko ince Glo Yakata da tsohon layin Glo zaka iya danna *220# nan take zaka shiga wannan tsari.


Yadda Zaka Samu 3.6GB Da 3500 Airtime Bonus A N1000


Domin samun wannan dama zaka saka  katin N1000 alayinka na Glo,  Idan kasaka wannan kati zaka samu N3500 Airtime Bonus. Domin duba wannan bonus zaka iya danna *220*1# zaka gani.


Duba Wannan>> Glo Amebo: Yadda Zaka Saka N100 Kasamu N500


Daga nana sai kadanna *127*53# Glo zai janye N1000 zaka samu 2GB da kuma 1.6GB Bonus idan kahada zaizama 3.6GB A N1000. Zaka iya duba Data balance dinka idan kadanna *127*0# nan take zaka gani.


Zaku Iya Join Da Shafin HausaTechs.Com Na Facebook Click Here Domin Samun Abubuwa Masu Matukar Amfani Mungode.

Post a comment

0 Comments