Looking For Anything Specific?

Airtel Special Data Offer: Yadda Zaka Samu 1GB A N200 4GB A N1000

Yadda Zaka Samu 1GB A N200 4GB A N1000
Airtel Special Data Offer

Cikin hanyoyi damuke kawo na samun sauki sayen data aduk layin kiran waya dake fadin Nigeria, Kamar kullum yauma munzo muku da wata garabasa ga masu amfani da layin Airtel. Zaka Iya Samun 1GB A N200 4GB A N1000


Abaya mun kawo muku garabasa mai kama da wannan amma ga masu amfani da layin MTN wato MTN Welcome Back Offer yadda mukuyi bayani akan yadda zaka iya amfani da Data mai yawa cikin farashi kankani yaukuma wannan garabasa masu Airtel sune zasu more da ita.


Kamar dai MTN Welcome Back Offer haka wannan tsari na Airtel yake, Wato idan kana so kasamu wannan garabasa dole sai layinka na Airtel yakai kwana 30 bakayi amfani dashi ba. Layin dayakai kwana 30 (talatin) akan waya amma ba ayi kira ko sayen data dashi ba shima zai iya more wannan garabasa. Wannan garabasa kamafanin Airtel yakawo tane saboda yadawo da layukan da aka daina amfani dasu. 


Jerin Garabasar Airtel Welcome Back Offer 


  • 1 N100 - 200MB - 3 Days
  • 2 N200 - 1GB - 7 Days
  • 3 N500 - 2GB - 14 Days
  • 4 N1000 - 4GB - 30 Days

Zaka iya shiga lambar dakake so domin sayen Data, Idan layinka baya cikin wanda zasu more wannan garabasa zaka samu wannan sakon👇

Dear Customer, you are not eligible to buy this data bundle. Please dial *141# to activate another data bundle.Yadda Zaka Sayi Airtel Welcome Back Offer

Idan kana son sayen wannan data zaka iya amfani da wadannan lambobi *141*241# natake zaka shiga yadda zaka saya.


Kukasance da HausaTechs.Com domin samun abubuwa masu matukar amfani zaku iya Join da shafinmu na Facebook Click Here kokuma ta Watsapp 07066870719, Mungode.


Post a comment

0 Comments