Looking For Anything Specific?

Yadda Zaka More Unlimted Free Browsing Da Tsarin Glo Yakata


Glo Ng

Cikin irin hanyoyin da muke kawo muku na samun saukin sayen Data kokuma Free Browsing yauma munzo da wata garabasa wanda zakuji dadinta sosai da sosai, Darasinmu nayau shine akan Yadda Zaka More Unlimted Free Browsing Da Tsarin Glo Yakata wanda insha allahu yanzu zamu nuna yadda zaku samu wannan garabasa.


Wannan garabasa da muka kawo yau ba kamar sauran nabaya bane, kamar:

Yadda Zaka Samu 500MB Kyauta Da MYMTNAPP

kokuma Yadda zaka samu 2.4GB Da N500 A Tsarin Glo Yakata  wannan daban ne.


Wannan abin dazan nuna yanzu idan kasamu nasarar dorashi akan layinka na Glo ba yin browsing ko kallo a Youtube ba har Downloading sai kagaji dashi.


Abubuwan Dazaka Bukata Kafin Kaje Yadda Zaka More Unlimted Free Browsing Da Tsarin Glo Yakata

Abu Nafarko: Zaka nemi layukan Glo guda biya ( daya layin dole yakasance Tsohon Glo Yakata ne )

Abu Nabiyu: Zaka saka N100 alayi daya daga cikin guda biyu shine wanda yake kan Tsarin Glo Yakata

Abu Na Uku: Dole zakayi Share din Data zuwa layi nabiyu wanda baka saka masa kudi ba ( *127*01*Number# )


Wadannan sune abubuwan daza kayi kafin kasamu Glo Unlimited Free BrowsingYadda abin yake shine zaka nemi layin Glo wanda yake kan Tsarin Yakata nada wato Old Yakata sai kasa N100 akan layin ( Rechard Card Kokuma Katura Daga Bank Account ) sannan katabbar kasamu sako cewa anbaka 40MB Bonus kafin muje mataki nagaba.


Zaka iya duba data balance domin tabbatar dacewa kasamu kyautar 40MB idan kadanna *127*0# zaka gani idan kasamu ko baka samu ba, Amma dole sai kasamu wannan 40MB Bonus kafin kasamu wannan garabasa.


Idan kasamu sakon cewa kasamu 40MB Bonus sai kayi share din data zuwa waccan layin Glo wanda shi basai yana Tsarin Yakata ba koma awane tsarine zaiyi, 


Yadda zakayi Share Din Data shine alayin daka saka N100 wato wanda yake kan Tsarin Old Yakata zaka danna *127*01* sai kasaka lambar daya glo din wanda baka saka masa kudi ba sai kasaka # akarshe kamar dai haka: *127*01*07050605980# idan kadanna zaka samu sakon cewa kayi Share din Data zuwa waccan layin.


Yanzu kawai sai kafara Browsing, Downloading kokuma kallo a Youtube da daya layin wanda baka saka masa kudi ba har sai kagaji, Abin dazaka kiyaye shine layin daka sawa N100 wato wanda yake kan Tsarin Old Yakata katabbar badashi kake browsing ba.


Sannan wannan 40MB Bonus da aka baka zai kare bayan kwana 6 idan kana son maimaitawa sai kasake saka wata N100, Muna fatan zakayi nasarar samun Yadda Zaka More Unlimted Free Browsing Da Tsarin Glo Yakata.


Idan har baka da Old Glo Yakata kokuma baka iya saita wannan abin yadda muka fadaba zaka iya neman mu akan 07066870719 domin mu dora layinka akan Yadda Zaka More Unlimted Free Browsing koma da wane irin layin Glo kake amfani cikin Farashi Kankani,

Zaku join da shafin Hausatechs.Com dake Facebook idan kuka danna nan Click Here Mungode.

Post a comment

0 Comments