Looking For Anything Specific?

Yadda Zaka Samu Airtel Free 1GB Data Da My Airtel Application

Yadda Zaka Samu Airtel Free 1GB Data Da My Airtel Application
My Airtel App

Assalamu alaikum masoya wannan shafi dafatan kuna lafia, Yau zamu kawo wata hanya cikin irin hanyoyin damuke kawo muku na samun Kyautar Data ko MB wanda insha Allah yanzu zamu nuna yadda zaku samu Airtel Free 1GB Data domin more browsing ko kallo a Internet.

Ita wannan hanya daza kusamu Kyautar 1GB da layin Airtel dole akwai bukatar kuyi download na My Airtel App wanda zaku Iya samu a Play Store amma zamu ajiye link na wannan application yadda zaku Iya download daga wannan website.


Idan kashirya kashiga wannan link domin download My Airtel App Download Here bayan kadauko wannan Application sai kasaukeshi akan wayarka kamar haka: 

Yadda Zaka Samu Airtel Free 1GB Data Da My Airtel Application


A wannan shafi zakaga Inda aka zagaye da Jan layi nafarko inda zaka saka Lambar wayarka zakaga +234 sai kasaka lambarka daga 802 misali idan mai 0702 sai kasaka 702, Abin Lura: shine ana saka lambar wayar batare da 0 nafarko ba kamar haka +234802666689 idan kasaka sai kadanna Inda aka rubuta Continue kamar yadda naja layi a photon dake sama. 

Bayan kadanna Continue kajira zakaji sako daga Airtel wanda zaka samu sakon lambobi guda 4 wanda basai kayi komai ba indai layin yana kan wayarka lambobin zasu shiga dakansu wanda shi zai kaika cikin wannan application kamar haka: 

Yadda Zaka Samu Airtel Free 1GB Data Da My Airtel Application


Wannan shine cikin wannan application idan kaga yabude kamar haka kawai kabarshi zakaji sakon Airtel sunbaka Kyautar 1GB Data da layin dakayi register da wannan application, Wani lokaci yana daukar lokaci mai tsawo kafin kasamu sakon Free 1GB Data wani lokaci kuma dazarar kashiga application din zakaga wannan sakon zaka Iya duba data balance idan kadanna *140# zakaga datan daka samu. Allah Yabada Sa' a


Wannan itace hanyar daza kusamu Airtel Free 1GB Data dafatan zaku gwada wannan hanyar, Muna so duk wanda yasamu yatura wannan Rubutu zuwa wasu domin suma susamu.

Idan kuma kasamu matsala zaka Iya yin comment akasan wannan post kokuma ta shafinmu na Facebook idan kashiga tanan Click Here sannan zaku iya magana ta watsapp 07066870719 amma banda Call. Mungode

Post a comment

0 Comments