How to Link Your National Identity Number with your MTN, Airtel, Glo, 9Mobile in 30 Seconds You may get messages about the Nigerian Communications Commission (NCC) order that every Sim Card owner must link it with National Identity Number (NIN)…
Yadda Zaka Hada National Identity Number Da Layin MTN, Airtel, Glo, 9Mobile Kamar yadda sanarwa ta karade shafukan sada zumunta cewa hukumar NCC tayi gargadin cewa zata rufe duk layin wayar da ba a hadashi da katin dan kasa ba…
Wata sanarwa daga hukumar sadarwa ta Nigeria wato Nigerian Communications Commission (NCC) Zuwa MTN Da Airtel Glo da sauransu, ta hana duk wani kamfanin sadarwa kamar MTN, Airtel, Glo sayar da sabbin layukan waya har zuwa wani lokaci. Umarnin wanda…
Assalamu alaikum dafatan mabiya wannan website kuna cikin koshin lafiya Allah yasa haka amin, Kamar yadda muka saba kawo muku hanyoyi daza kubude website ko blog dakuma ingantashi. Yau zamu nuna muku wata hanya mai muhimmanci wajen Bude Website Ko Blog domin wannan…
Assalamu alaikum masu bibiyar wannan website, Kamar yadda muke kawo muku abubuwa masu matukar amfani akoda yaushe musamman wanda suka shafi Technology. Yauma munzo muku da wani abu mai muhimmanci ga wanda suke amfani da First Bank In Nigeria, Abin…